Hausa Dictionary for Everyday Use is intended to afford greater access to the language by millions of Hausa speakers and scholars in Nigeria and beyond. Composed in Standard Hausa which is largely spoken in Kano, Nigeria the authors have made great attempts to capture new terms and expressions not covered by previous publications. Kamusun Hausa na Yau da Kullum, kundin littafi ne da ya ke dauke da kalmomi na Hausa da ma’anoninsu. An yi amfani da ingantacciyar Hausa wadda Hausar Kano ta mamaye. Littafin nan ya kunshi tsofaffi da sababbin kalmomi, wanda ya bambanta shi da sauran Qamusan da suka gabace shi. An yi wannan littafi ne domin manyan malamai na jami’o’i da dalibai masu bincike da masu magana da Harshen Hausa da masu koyon Hausa a Najeriya da wajenta.
Paul Newman & Roxana Ma
Hausa Dictionary for Everyday Use [PDF ebook]
Hausa-English/English-Hausa
Hausa Dictionary for Everyday Use [PDF ebook]
Hausa-English/English-Hausa
Koop dit e-boek en ontvang er nog 1 GRATIS!
Taal Engels ● Formaat PDF ● Pagina’s 668 ● ISBN 9789785967746 ● Bestandsgrootte 11.0 MB ● Uitgeverij Bayero University Press ● Land NG ● Gepubliceerd 2022 ● Downloadbare 24 maanden ● Valuta EUR ● ID 8645665 ● Kopieerbeveiliging Adobe DRM
Vereist een DRM-compatibele e-boeklezer