Samad loved to go out. His dream was to spend a whole day in the desert and swim in the oasis. Follow Samad as he embarked on this adventure where he made wonderful friends and amazing discoveries. Going into a desert has never been so much fun.
Samad yana son tafiye-tafiye. Gurinsa ya shafe tsawon wuni ɗaya a hamada kuma ya yi ninƙaya a fadamarta. Biyo Samad don jin yadda ya ɗauki wannan dala-ba-gammo, inda ya yi abokan ban mamaki, ya gano abubuwa masu ƙayatarwa. Tafiya a hamada, babu abin da ya fi ta daɗi.
购买此电子书可免费获赠一本!
格式 EPUB ● 网页 24 ● ISBN 9781915637475 ● 文件大小 4.4 MB ● 年龄 17-10 年份 ● 出版者 Salaam Publishing ● 发布时间 2023 ● 版 1 ● 下载 24 个月 ● 货币 EUR ● ID 9154661 ● 复制保护 Adobe DRM
需要具备DRM功能的电子书阅读器